DAGA AMEER GOBARA INA GODIA FANS

 AMEER GOBARA! INA GODIYA GA MAHALICCI DA YASA NAFARA BUDE WEBSITE DA ZAN FARAN TA MUKU ALLAH YASA HADAMU DA ALKHAIRIN SA!!!


Hukumar lafiya ta duniya WHO ta yi gargaɗin cewa har yanzu babu alamun gushewar cutar korona.

Wani babban jami'in hukumar Mike Ryan ya bayyana ƙaruwar waɗanda ke mutuwa sakamakon cutar zuwa 50,000 a kowacce rana a matsayin abin tsoro.

Ryan ya faɗawa wani taro da aka gudanar ta bidiyo a Geneva cewa akwai jan aiki a gaba, matsawar gwamnatoci na son rage yaɗuwar cutar da kuma kare marasa galihu.

WHO ta ce yayin da yawan wanda suka kamu ya haura miliyan 30, sannan yawan waɗanda suka mutu ke riskar miliyan ɗaya, dole ne ƙasashen duniya su tashi tsaye kafin a kai ga kawo ƙarshen cutar.


MUBI ELDERS SQUAD ZATA SANJA TSARE-TSARE 


1. SHIN ZAKU IYA HADUWA DA WASU YAN SQUAD DOMIN MURNAR INDEPENDENT?
2. SP DON ZAI IYA KYALE WAYANDA YACI TARANSU?
3. SHIN ZAMAN DA AKAYI RANAR JUMMA'AH YAYI ANFANI?
4. SHIN DA GASKE NE ZEEBOY BAIDA LAFIYA
5. DA GASKE NE UMARIYA ZAICI GABA DA WAKA?
6. GOMNA FINTIRI ZAI CI GABA DA UPSTAIR KUWA



Comments

Popular posts from this blog

AIR FORCE SHORT LIST IS OUT 2020/2021- NIGERIA