Posts

AIR FORCE SHORT LIST IS OUT 2020/2021- NIGERIA

Image
 AIR FORCES SHORT LIST 2020/2021 OUT PDF AIR FORCE NOW The Nigerian Airforce Shortlisted Candidates   LIST IS OUT .  Here is how to check if you have been shortlisted for the recent Nigerian Air Force Airmen/Airwomen Recruitment Selection Interview. However, you can  DOWNLOAD   the 2020 NAF shortlisted names in PDF. The Chief of Air Staff has given approval for the release of the Selection Interview and authenticated list of successful candidates who participated in the ongoing recruitment exercise into the Nigerian Air Force Airmen/Airwomen. Candidates who applied for the Nigerian  Air Force Airmen/Airwomen Recruitment  are required to check their mail daily for essential information. and to know if you have been shortlisted for the  NAF Recruitment Shortlisted 2020 Candidates List. JUMP TO FULL LIST Nigerian Airforce 2020 Shortlistment Batch Screening and Date The Candidates are required to report in Batches as indicated...

DAGA AMEER GOBARA INA GODIA FANS

Image
 AMEER GOBARA! INA GODIYA GA MAHALICCI DA YASA NAFARA BUDE WEBSITE DA ZAN FARAN TA MUKU ALLAH YASA HADAMU DA ALKHAIRIN SA!!! Hukumar lafiya ta duniya WHO ta yi gargaɗin cewa har yanzu babu alamun gushewar cutar korona. Wani babban jami'in hukumar Mike Ryan ya bayyana ƙaruwar waɗanda ke mutuwa sakamakon cutar zuwa 50,000 a kowacce rana a matsayin abin tsoro. Ryan ya faɗawa wani taro da aka gudanar ta bidiyo a Geneva cewa akwai jan aiki a gaba, matsawar gwamnatoci na son rage yaɗuwar cutar da kuma kare marasa galihu. WHO ta ce yayin da yawan wanda suka kamu ya haura miliyan 30, sannan yawan waɗanda suka mutu ke riskar miliyan ɗaya, dole ne ƙasashen duniya su tashi tsaye kafin a kai ga kawo ƙarshen cutar. MUBI ELDERS SQUAD ZATA SANJA TSARE-TSARE   1. SHIN ZAKU IYA HADUWA DA WASU YAN SQUAD DOMIN MURNAR INDEPENDENT? 2. SP DON ZAI IYA KYALE WAYANDA YACI TARANSU? 3. SHIN ZAMAN DA AKAYI RANAR JUMMA'AH YAYI ANFANI? 4. SHIN DA GASKE NE ZEEBOY BAIDA LAFIYA 5. DA GASKE NE UMARIYA ZAI...